ALMIZAN

RESOURCE FORUM KATSINA SUN GUDANAR DA TARON FAƊAKARWA AKAN ABINDA KE FARUWA A FALASƊIN.

Daga:- Muhammad Ali Hafizy. A ranar Asabar 25/11/2023 ne,  ’yanuwa Musulmi almajiran Shaikh Ibrahim Zakzaky (H) “Resource Forum” na yankin Katsina suka gabatar da faɗakarwa akan abinda ke faruwa a falasɗin. Taron ya samu halarta mutane daga ɓangarori daban daban wanda ya haɗa da Shi’a da Izala da Ɗarika da kuma Cristian. An fara gudanar…

Read More

SHARI’AR ZAƁEN GWAMNAN ZAMFARA: ‘Ko gobe a ja daga, ba mu tsoron yin gaba-da-gaba da zaɓen ‘inkwankilusib’ – Gwamna

Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara ya bayyana cewa ko kaɗan jam’iyyar PDP a jihar ba ta tsoron yin zaɓen ‘inkwankulusib’, domin al’ummar jihar sun yi amanna da gwamnatin sa da salon mulkin sa. “Ba tsoron sake zaɓen ‘inkwankilusib’. Al’ummar Zamfara sun yi amanna da gwamnatin mu. Kuma sun…

Read More