Shirin Rage Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan sabon tsarin albashi daga Afrilu 2024 – Minista
Shugaban kasa, Tinubu Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara biyan ma’aikata da sabon tsarin ƙarin albashi daga ran 1 ga Afrilu, 2024. Ministan Yaɗa da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, a Abuja, lokacin da ya ke tattaunawa da manema labarai. Idris ya ce gwamnatin tarayya…
