Yaki zai dawo a Gaza in Hamas ta kasa sakin wadanda ta yi garkuwa da su zuwa ranar Asabar – Netanyahu
Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi gargadin yaki zai dawo a Gaza in Hamas ba ta saki ‘yan HKI da ta yi garkuwa da su ba zuwa ranar Asabar. Kamar yadda Nigerian Tribune ta ruwaito, kalaman na shi na zuwa ne bayan Hamas ta bayyana a ranar Litinin cewa ba za ta saki…
