Skip to content
December 24, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Nijeriya
  • Page 37

Tag: Nijeriya

  • Labarai

Makiyaya hudu sun rasu bayan cin kifin da ake zargin na dauke da guba a Taraba

Editor10 months ago02 mins

Fulani makiyaya mutum hudu da aka bayyana sunansu da Abdul Juli, Sule Abubakar, Adamu Mato da Saidu Payo sun rasu a karamar hukumar Takum da ke jihar Taraba bayan ruwaito cewa sun dafa tare da cin kifin da suka tsinta a bakin ruwan rafin Kashimbila yayin da suke yin kiwo, kamar yadda rahoton PM News…

Read More
  • Labarai

ISMA ta shirya taron fadakarwa kan lafiya a lokacin azumin Ramadan a Katsina

Editor10 months ago04 mins

Sashen Kula da Lafiya na Harkar Musulunci a Najeriya (ISMA) ya shirya taron fadakarwa don ilmantar da al’ummar musulmi kan yadda za su kula da lafiyarsu yayin azumin Ramadan. Taron, wanda aka gudanar a ranar Lahadi, 23 ga Fabrairu, 2025, a unguwar Daki-Tara, Jihar Katsina, ya gudana ne a karkashin jagorancin shugaban sashen na jihar,…

Read More
  • Labarai

Jihar Taraba ta mayar da shanu 198 da aka sace ga masu su

Editor10 months ago03 mins

Jihar Taraba ta mayar da shanu 198 wadanda rundunar 6 Birget na sojin Nijeriya da kuma mafarautan kauye suka kama a jihar da aka sato ga masu su. Sojojin na rundunar 6 Birget a ranar 27 ga watan Janairun 2025 ne suka kama shanu 222 da kuma raguna 58 a kauyen Namnai da ke karamar…

Read More
  • Labarai

Daluba daya ta rasu, 4 sun jikkata bayan fadowar katanga kan dalubai a jihar Yobe

Editor10 months ago03 mins

Halima Ibrahim, daluba da ke aji biyu na babbar sakandaren kimiyya da fasaha ta ‘yan mata da ke Potiskum, ta rasu a ranar Alhamis bayan fadowar da ginin makarantarsu ya yi suna tsakar daukar darasi. Kamar yadda PM News ta ruwaito, wasu daluban hudu a yanzu haka suna samun kulawar likita sakamakon mummunan al’amarin ….

Read More
  • Labarai

Murar tsuntsaye ta bulla a jihar Filato, ta kashe tsuntsaye 300

Editor10 months ago02 mins

“Avian influenza” a turance wadda aka fi sani da murar tsuntsaye, ta kashe tsuntsaye 300 a wata gona da ke jihar Filato. Kamar yadda Vanguard ta ruwaito, babban jami’in kula da dabbobi na jihar, Dakta Shase’et Sipak, ne ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labaru na Nijeriya (NAN) a ranar Laraba a Jos. Sipak ya…

Read More
  • Labarai

NAFDAC ta rufe shaguna 3000 a Legas, ta kama motoci 12 na magungunan bogi

Editor10 months ago04 mins

Hukumar da ke sa ido a kan abinci da magungunan ta Nijeriya (NAFDAC) ta kulle shaguna 3000 a Idumota Open Market da ke Legas a makon farko na gudanar da ayyukan ta. Kamar yadda Channels ta ruwaito, kamar yadda wani jawabin hukumar a shafin X ya bayyana, hukumar a yayin kutsen jami’anta sun binciko karya…

Read More
  • Labarai

‘Yan sanda sun kama matasa 20 da makamai masu hatsari a jihar Ogun

Editor10 months ago03 mins

‘Yan sanda sun kama matasa 20 da makamai masu hatsari kan iyakar jihohin Ogun da Oyo a ranar Asabar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, CSP Omotola Odutola, ce ta bayyana haka a ranar Asabar a cikin wani jawabi, kamar yadda PM News ta ruwaito NAN ta bayyana. Kwamishinan ‘yan sandan jihar…

Read More
  • Labarai

Yin garkuwa da dalibai, malamai da ‘yan gudun hijira hujja ce ta gazawar mulki – Atiku

Editor2 years ago04 mins

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana yin garkuwa da ‘yan gudun hijira (IDPs), malamai da daliban makaranta a jihohin Borno da Kaduna da gazawar mulki. Kamar yadda ya ke a cikin rahoton kafar watsa labaru ta Vanguard, Atiku ya yi wannan ikirarin ne a shafinsa na X a ranar…

Read More
  • 1
  • …
  • 35
  • 36
  • 37

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.