ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: February 2025

Ranar Rediyo ta Duniya: Minista na so gidajen rediyo su wayar da kan jama’a kan sauyin yanayi

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga gidajen rediyo a faɗin Nijeriya da su yi amfani da kafafen su wajen ilimantar da jama’a kan sauyin yanayi da tasirin sa. A cikin wata sanarwa…

Dakatar da agaji da Trump ya yi ya jefa dubunnan mutane cikin yunwa a Sudan

Bayan ya yi sanadiyyar rasuwar dubunnan mutane da tayar da miliyan 12 daga muhallansu, yakin Sudan ya jefa yankuna biyar na kasar cikin yunwa, kamar yadda The New Arab ta ruwaito. Sai dai kamar yadda kafar watsa labarun ta bayyana,…

Allah Ya yiwa shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano rasuwa

Allah Ya yiwa shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Alhaji Ahmadu Haruna Danzago rasuwa. Kamar yadda kafar watsa labaru ta Aminiya ta ruwaito, Marigayi Alhaji Ahmadu Haruna ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya kuma daya daga cikin…

Suna shirin kama ni, su tsare ni – El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya koka kan yiwuwar kama shi da tsare shi. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito, El-Rufai ya bayyana cewa ya ji rade-radin yiwuwar kama shi amma sai ya bayyana cewa ba ya da niyyar…

Yaki zai dawo a Gaza in Hamas ta kasa sakin wadanda ta yi garkuwa da su zuwa ranar Asabar – Netanyahu

Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi gargadin yaki zai dawo a Gaza in Hamas ba ta saki ‘yan HKI da ta yi garkuwa da su ba zuwa ranar Asabar. Kamar yadda Nigerian Tribune ta ruwaito, kalaman na shi…

Gwamnatin Tarayya na ɗaukar matakai don rage farashin abinci ta hanyar zuba jari a noma – Ministan Yaɗa Labarai

Gwamnatin Tarayya ta jaddada ƙudirin ta na rage farashin kayan abinci ta hanyar zuba jari mai yawa a fannin noma. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Talata a Abuja yayin…

Iran za ta kaddamar da makami mai linzami mai nisan kilomita 2000

Shugaban rundunar kare Juyin-juya halin Musulunci na Iran (IRGC) bangaren sojojin ruwa ya bayyana cewa Iran na gaf da kaddamar da makami mai linzami wanda aka kera a Iran mai nisan kilomita 2000 (mil 1,242), wanda hakan zai kara karfi…

“An rufe idona tare da daure ni tsawon kwanaki 45”: Bafalasdinen da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki

Wani Bafalasdine wanda yana daya daga cikin ‘yan kurkuku da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki a ranar Asabar a wani bangare na yarjejeniyar tsagaita wuta ya bayyana irin halin gallazawa da ya samu kansa a hannun kasar ta mamaya. Kamar…

“An rufe idona tare da daure ni tsawon kwanaki 45”: Bafalasdinen da Isra’ila ta saki