Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Cibiyar Horar Da Masana Motoci A Gusau, Ta Horar Da Matasa 100 Kan Fasahar Sarrafa Na’urori
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Cibiyar Horar Da Masana Motoci A Gusau, Ta Horar Da Matasa 100 Kan Fasahar Sarrafa Na’urori Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta ƙaddamar da sabuwar Cibiyar Ƙira da Bunƙasa Masana’antar Motoci ta Ƙasa a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, tare da horar da matasa 100 kan fasahar sarrafa na’urori ta zamani, domin…
