An Bayyana Babban Sauyin da aka samu a Abuja, Inda aka Sanar da Kammala Ayyuka Wanda Za a Fara Kaddamarwa Daga Sati Mai Zuwa Don Bikin Cika Shekaru 3 da Tinubu Ya yi A kan Mulki

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa manyan ayyukan gine-gine da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar a Abuja sun kammala kuma sun shirya domin kaddamarwa, yayin da ake shirin bikin cika shekaru uku na mulkinsa. Wike ya bayyana hakan ne yayin duba wasu muhimman ayyuka a Abuja, inda ya ce…

Read More