Jakadan Nijeriya Ya Bayyana Inda Kuɗaɗen Da Shugaba Tinubu Ya Ceto Daga Cire Tallafin Mai Suke Tafiya
Tsohon mai ba shugaban ƙasa shawara kuma Jakaden Nijeriya da aka naɗa zuwa ƙasar Meziko, Mista Reno Omokri, ya bayyana muhimman fannoni da ake zuba kuɗaɗen da aka samu sakamakon cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi. A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafukan soshiyal midiya, Omokri ya ce…
