CBN ya umarci bankuna su riƙa bibiyar dalilin yadda kwastomomi ke tura kuɗaɗe daga asusun kuɗaɗen wajen su, ko su fuskanci tarar naira miliyan 100
Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya umarci bankuna da su ci gaba da sa-ido tare da rubuta dalilin duk wata mu’amalar taransifa ko canja kuɗaɗen ƙasashen waje daga asusun da kowane kwastoman su ke ajiye kuɗaɗen waje. Sannan kuma CBN na mai gargaɗin cewa rashin bin wannan umarni na iya jawo hukuncin…
