Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar FreeTV tana hango ƙaruwar aikin yi, ƙirƙira cikin gida da bunƙasar tattalin arziƙi

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar sauya tsarin watsa shirye-shiryen talbijin daga analog zuwa dijital (Digital Switch Over – DSO), inda ta bayyana hakan a matsayin babban jari a makomar ƙasar tare da yin hasashen cewa zai samar da guraben ayyukan yi masu yawa, bunƙasa samar da ƙirƙira cikin gida, haɓaka masana’antar ƙirƙira da kuma…

Read More

Tinubu Ya Kaddamar da Gidajen Alkalan Kotun Daukaka Kara, Ya Bukaci Jihohi Suma Suyi Kokari Wajen Inganta Bangaren Shari’a

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da sabbin gidaje guda 10 na alkalan Kotun Daukaka Kara a Katampe, Abuja, inda ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na karfafa bangaren shari’a da tabbatar da ‘yancinsa. Shugaban wanda Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayyan Najeria, Lateef Fagbemi, ya ce aikin wani muhimmin zuba jari ne wajen tabbatar…

Read More

CBN ya fitar da sabbin ƙa’idojin bayar da lasisi da sa-ido kan kamfanonin rukuninharkokin kuɗi (HoldCos)

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ta fitar da sabbin ƙa’idojin bayar da lasisi da kuma kula da Kamfanonin Rukunin Harkokin Kuɗi (Financial Holding Companies – HoldCos) a Nijeriya. Cikin wata takardar da CBN ya fitar tun a ranar 10 ga Yuni, 2026 mai lamba FPR/DIR/PUB/CIR/001/017, wadda Daraktar Sashen Manufofi da Tsare-tsaren Kuɗi, Dokta…

Read More

CBN ya umarci bankuna da kamfanonin ‘fintech’ su bayyana masu hannayen jarin su, su adana bayanai a cikin ƙasa

Daga Ashafa Murnai Barkiya A wani sabon ƙoƙarin tsaftace hanyoyin hadahadar kuɗaɗen a zamanance, Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya umarci bankuna, kamfanonin fintech da sauran cibiyoyin kuɗi da ke gudanar da harkokin biyan kuɗi ta yanar gizo su, cewa su bayyana haƙiƙanin Masu Hannayen Jari na Ainihi (Ultimate Beneficial Ownership – UBO), a wani mataki…

Read More