Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya – Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Kasafin Kuɗi na shekarar 2024 ya nuna lallai an fara taka tsanin samun nasarorin ƙudirorin sake bunƙasa ƙasa a ƙarƙashin Ajandar Saisaita Nijeriya ta Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ministan ya bayyana haka ne…
