ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: February 2025

‘An rufe idona tare da daure ni tsawon kwanaki 45″: Bafalasdinen da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki

Wani Bafalasdine wanda yana daya daga cikin ‘yan kurkuku da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki a ranar Asabar a wani bangare na yarjejeniyar tsagaita wuta ya bayyana irin halin gallazawa da ya samu kansa a hannun kasar ta mamaya. Kamar…

Gidauniyar USFAH za ta samar da ayyuka ga matasa 50 zuwa shekarar 2027

Gidauniyar USFAH ta gudanar ta taron bayar da fom din jarabawar shiga jami’a wato JAMB kyauta ga matasa har 200 wadanda suka fito daga mazabu 11 na karamar hukumar Sabon Gari da ke jihar Kaduna a ranar 9 ga watan…

Jihar Kebbi za ta dauki nauyin aurar da mutane 300

Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana shirinta na daukar nauyin aurar da mutane 300 a jihar. Kamar yadda ya ke a cikin wani rahoton Sahara Reporters, bukin auren an shirya za a yi shine a ranar 27 ga watan Fabrairu. Shirin,…

Shekaru 46 bayan Juyin-juya halin Musulunci: An yi bukukuwa da fareti a fadin kasar Iran

Ruhollah Musavi Khomeini, jagoran Juyin-juya halin Musulunci na Iran

Falasdinawa za su iya samar da kasar kansu a cikin Saudi Arabiya – Netanyahu

Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila (HKI), Benjamin Netanyahu, ya sake harzuka mutane bayan shawarar da ya bayar cewa Saudi Arabiya ta samar da kasa domin jama’ar Falasdinu. Kamar yadda ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labaru ta Press…

An fara tattaunawa dangane da tsagaita wuta kashi na biyu – Hamas

Mai magana da yawun kungiyar Hamas, Abdul Latif al-Kanou, ya bayyana cewa an fara tattaunawa kan yarjejeniyar tsagaita wuta kashi na biyu. Kamar yadda ya ke a wani rahoto na kafar watsa labaru ta The New Arab, yarjejeniyar tsagaita wuta…

Kasashen da ke kawance da Amurka sun yi watsi da shawarar Trump na “mallakar Gaza”

Daga Abubakar Musa Kasashe kawayen kasar Amurka da wadanda ba kawayenta ba take sun yi watsi da shawarar shugaban kasar Amurka Donald Trump wadda ke cike da takaddama na mallakar Gaza bayan tayar da bakidaya al’ummar yankin; tare kuma da…

Haramtacciyar kasar Isra’ila ta umarci sojojin ta su fara shirin fitar da Falasdinawa daga Gaza

Daga Abubakar Musa Ministan tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila, Israel Katz, ya bayar da umarni ga sojojin na HKI da su fara shirin fitar da Falasdinawa daga Gaza “ba tare da tursasawa ba,” inda hakan ke nuni da amfani da kalaman…

Shugaban kasar Brazil ya ce ba a zabi Trump domin ya ‘mulki duniya’ ba

Daga Abubakar Musa Shugaban kasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva, ya ce shugaban kasar Amurka Donald Trump an zabe shi ne domin ya mulki Amurka, ba ‘domin ya mulki duniya’ ba. Kamar yadda Vanguard ta ruwaito, Lula ya bayyana…

Ambaliyar Jebba Dam ta lalata gonaki hekta 1,094 da ke jihar Neja – Hukumar NEMA

Daga Abubakar Musa Ambaliyar ruwa daga Jebba Dam ta lalata gonaki 1,094 a al’ummu 32, inda hakan ya shafi manona 544 a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja. Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, ambaliyar wadda ta faru ta…